SHIN BA KA AMFANA DA MINING DIN CORE BA KO Pi BA to ga wata dama
Wato tun da aka ce babbar kasuwar Crypto ta Huobi Exchange tayi magana akan Pi Network yau sai naga yawan masu Mining ya ninku daga cikin downline dina, wato haka mutanen mu suke suna sane da abu amma ba zasu bashi muhimmanci su tsaya suyi ba sai yazo dab da zai tabbata sai su fara cewa basu tara da yawa ba.
~ Huobi fa aka ce Allah gafarta Malam.
Har nakan yi mamaki kaji mutum yace ni kam na manta Mining din Abu kaza, yau sati biyu banyi ba, Kuma gashi akan wayar sa fa.
~ Idan ada ance maka Mining shirme ne, ko Pi Network karya ne, yanzu dai ka fara gani da kanka, a duniyar Crypto kaf idan aka ce Huobi Exchange toh shiru ake yi kawai.
~ Dan haka idan ka daina Mining ko ance maka Mining akan waya shirme ne toh ka dawo ka taimaki kanka ka cigaba, revolution ne yazo, sauyin zamani ne yazo, idan kana da ra'ayi kazo a tafi da kai.
~ A zamanin da Jaki da Doki ake Hawa idan za'a ayi tafiya me nisa, amma yanzu babu Wanda yake hawan su, kuma akwai su, babu wanda ya kafa doka yace a daina hawan Jaki da Dawakai, zamanin ne kawai ya canza aka ajiye su, toh haka Mining akan waya.
~ Abinda muke cewa shine, duk wani abu da ake so a Gina masa duniyar sa ta musamman toh sai ya dauki lokaci, sai an dade ana aiki akan sa, ba yau da gobe an gama ba.
~ Mutanen mu mun Fi son yanzu yanzu kawai ayi mu samu kudi, Kuma ba haka wannan harkar take ba, daga nesa ne mutum yake mata kallon yanzu yanzu asha aji an koshi, Pi Network suna Gina Ecosystem din da sai lamarin ya bayyana ne zaka gane cewa ba karamin aiki aka tsaya aka yi akai ba.
~ Gina abinda duniya zata zo ta shiga cikin sa ba karamin aiki ne ba.
~ Pi Network Ecosystem ne Mai girma ake ginawa, Gina shi kuma ba mutane biyu ko uku bane, daga ko Ina a duniya ake aikin Gina Pi Network, Kai naka kawai kayi mining ne idan Kai ba Web developer bane ko wani digital creator.
~ Kayi Mining Allah gafarta Malam, kada 'ya'yan ka suzo suna tambayar ka (Baba wai zamanin da aka yi Mining Pi Network baka nan ne? ko Kuma baka da waya ne, ko baka da wayo ne Baba, ya aka yi baka yi ba Baba?)......🏃
anan nake kira da babbar murya kar ku bari a barku a baya hanzarza yin mining din CATSTAR sauran labari zasu biyo baya
Shiga wannan link kayi rijister
#http://www.chatany.world/h5/reg.html?invite_code=MK2MAD
Comments
Post a Comment