YADDA JIRGIN KASAN KADUNA ZUWA ABUJA YA DANNE MOTA
Gida Labarai LABARAI Jirgin Kasan Abuja-Kaduna Ya Yi Hadari, Ya Murkushe Wata Mata a Cikin Motarta a Abuja Alhamis, Disamba 15, 2022 at 6:56 Yamma daga Salisu Ibrahim Jirgin kasan Abuja-Kaduna ya murkushe wata mata da ta hau kan layin dogo yayin da jirgi ke tafe Rahoton majiya ya bayyana cewa, matar mai matsakaicin shekaru ta tuko motarta ne kan titin da ke kusa da Kubwa A baya an yada hotunan yadda mutane ke aikin ceto yayin da jirgin ya wuce, ya yi kaca-kaca da motar DUBA NAN: Danna “See First” karkashin karkashin "Following “ Jirgin Abuja-Kaduna da ya dawo aiki kwanan nan ya murkushe wata mata mai
matsakaicin shekara a kan titinsa a yankin Kubwa a babban birnin tarayya Abuja. Lamarin ya faru ne da misalin karfe 10 na safiyar ranar Alhamis 15 Disamba, 2022, kamar yadda rahoton Channels Tv. Wani shaidan gani da ido ya shaida cewa, lamarin ya faru ne mintuna kasa da biyar kafin jirgin ya isa tashar jirgin kasa ta Kubwa. KARA KARANTA WANNAN “Na Rasa Sukuni”: Dan Najeriya Ya Koka a Bidiyo, Ya ce Matar Da Ya Aura Ya Kai Turai Tana Sharholiya Da Maza Jirgin Kasan Abuja-Kaduna Ya Yi Hadari, Ya Murkushe Wata Mata a Cikin Motarta a Abuja | Hoto: olisaogbechie Asali: UGC Ya shaida cewa, matar ta turo motarta kan titin jirgin ne domin wucewa, bata san jirgin yana tafe a guje daga jihar Kaduna ba. LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng Jam’ian tsaro sun tattara gawar matar zuwa asibti, an kuma dauke motar a layin dogon don kaucewa faruwar irin wannan hadarin a gaba. Bidiyo ya nuna yadda jirgin ya murkushe mota, da wata mata a ciki A wani bidyon da muka samo, an ga lokacin da motar ta makale a kan layin dogon yayin da jirgin ya murkushe ta. Olisa Ogbechie Ik, wani ma'abocin Twitter ya yada wnai bidiyo da hotunan yadda lamarin ya faru, inda yace 'yan sanda sun shiga lamarin domin ceto jama'a. Jirgin dai ya dawo aiki ne bayan shafe watanni kusan tara yana ajiye bayan da aka kai farmaki a kansa. Wannan ne karon farko da aka bayyana samun matsala da jirgin kasan na Abuja-Kaduna tun bayan da gwamnati ta bayyana ci gaba da aikinsa a farkon wannan Disamba. KARA KARANTA WANNAN Hotuna: Yadda jirgin kasa Abuja-Kaduna ya murkushe wata mota da ta hau kan titinsa Jirgin Abuja-Kaduna ya dawo aiki a watan Disamba A wani labarin kuma, kunji cewa, a farkon Disamba ne gwamnatin Najeriya ta amince a ci gaba da hawa jirgin Abuja-Kaduna. An dakatar da jirgin ne bayan da 'yan bindiga suka kai hari kan fasojojinsa suka sace da yawa, suka hallaka wasu. Ba sabon abu bane samun hadurra a Najeriya, musamman a kan titunan jirgin kasa ko na motoci. Asali: Legit.ng Kasance mutumin farko da zai samu labarai da duminsu daga Babban Editanmu YI RIJISTA MUN GODE! Duba akwatin sakonka na email don tabbatar da shiganka Tuni ka shiga tsarin samun labaranmu Duba akwatin sakonka don kasancewa mutumin farko da zai samu labarai masu zafi TAGS: JIHAR KADUNALABARAN TATTALIN ARZIKIN
NAJERIYAHADARIN JIRGIABUJA MUN ZABA MAKA WANNAN MASU ZAFI Abin takaici: An yi jana'izar wasu ma'aurata da 'yan bindiga suka kashe bayan karbe kudin fansa N7.5m 5 minutes ago Hadimin Atiku Ya yiwa Dan Takarar Jam'iyyar APC wankin Babban Bargo 4 minutes ago Abin takaici: An yi jana'izar wasu ma'aurata da 'yan bindiga suka kashe bayan karbe kudin fansa N7.5m 5 minutes ago Gwani ya ga gwani: Ronaldo Ya Aikawa Messi Sako Bayan Nasarar Argentina a Qatar 52 minutes ago Yanzu-Yanzu: Jirgin Yakin Soji Ya Saki Bam a Wani Gari a Arewa, Sama da Mutane 60 Sun Rasu 57 minutes ago MASU TASHE Bidiyon karamar yarinya dake kaunar Sheikh Pantami, ministan ya sha alwashin tuntubar danginta 19 hours ago Bidiyon Shugaban Kasan South Sudan Yana Fitsari A Wando Ana Tsakiyar Taro 4 days ago Hukuncin Abduljabbar Kabara: Maganganun Maqary, R/Lemu da wasu Malaman Musulunci 3 days ago Gandoki: An Sha Dirama Yayin da Iyali Suka Isa Wajen Biki Sanye Da Anko Wata Guda Kafin Ranar Auren 12 hours ago Tashin hankali: Jama'a suna ta mutuwa bayan cin abinci mai guba a wata karamar hukuma a day ago Da Dumi-dumi: An Shiga Tashin Hankali Yayin da Bata Gari Suka Sake Kona Kotu a Najeriya 19 hours ago ‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Sokoto, Sun Sheke Tsohuwa Mai Shekaru 120 tare da Wasu 5 2 days ago DSS Sun Bar Sabon Gwamna Cikin Hadari, An Dauke Duka Jami'an Tsaron da ke Gadinsa 8 hours ago MANYAN LABARAI Yanzu-Yanzu: Bayan Fafatawa Tsawon Mintuna 120, Ajantina Sun Lashe Kofin Duniya 15 hours ago Qatar 2022: Jerin Yan Kwallo 4 Da Suka Samu Kyautar Lambar Yabo 15 hours ago WC 2022: Abin da Tinubu, Atiku da Kwankwaso Suka Fada kan Argentina, Messi 7 hours ago Subut da baka: Tinubu ya sake yin wata katobarar da ta fi ta baya, 'yan Najeriya sun girgiza 19 hours ago 2023: An Samu Cikas a Tafiyar Kwankwaso, Ɗan Takarar Mataimakin Gwamna Ya Yi Murabus, Ya Fice NNPP 18 hours ago KARIN BAYANI KAN KAMFANINMU Bayanai game da mu Ma’aikatanmu Tuntubemu Yi talla da mu Turo mana labari Cire DMCA Ka’idar kare bayanai Ka’idoji da sharruda Dokoki da Ka’idoji Sassa Tags Sashen bada taimako na Legit Kada ku sayar da bayanai na Faransa Labaran Mutanen Espanya KARANTA LABARANMU Kasance mutumin farko da zai samu labarai da duminsu daga Babban Editanmu YI RIJISTA MUN GODE! Duba akwatin sakonka na email don tabbatar da shiganka Tuni ka shiga tsarin samun labaranmu Duba akwatin sakonka don kasancewa mutumin farko da zai samu labarai masu zafi Manhajojinmu na waya Naij.com Media Limited, 2022 Hakkin h ttps://skytrustnig.blogspot.com
Comments
Post a Comment