CORE MINERS SAURA DAI KADAN
An 'kara kwana biyar (5) na Launching Airdrop Projects guda uku akan Satoshi App.
Qaddamar da sababbin Projects guda ukun zai zo ranar 1 January 2023 in sha Allah, Wanda da farko aka sanar yau (26 Dec 2022), nan da kwana biyar masu zuwa za'a ga hakan.
~ Khairan in sha Allah, babu komai, dama aka samu na a cigaba da karban Airdrop da Tara Hash Power.
~ Wadannan project din zasu bayyana ne akan Core Chain, hakan yana nuna Blockchain din Core zai fara aiki a ranar 1 January 2023.
Za'a ji alkhairin da zai faran ta Rai a First January 2023 din, Next Week ne ai ba wani dogon zamani ba, Allah ya kaimu da rai da lafiya.
Comments
Post a Comment